Headlines

Adam A. Zango ya saki matarsa ta shida

Adam A. Zango ya saki matarsa ta shida

Safiya Chalawa ita ce matar Adam A. Zango ta shida da ya saka; ’ya’yansa bakwai, kowanne mahaifiyarsa daban, in banda biyu daga cikinsu ...

Za a fara kamen samari da ’yan mata masu hira lokacin Sallar Tahajjud a Kano

Za a fara kamen samari da ’yan mata masu hira lokacin Sallar Tahajjud a Kano

Hukumar ta ce za ta baza dakarunta a duk fadin jihar lokacin sallar ...

Jihar Kaduna ta bukaci a kara mata kujerun Aikin Hajji 500

Jihar Kaduna ta bukaci a kara mata kujerun Aikin Hajji 500

Jihar ce dai dama aka ba kujeru mafi yawa a Najeriya a bana ...

Za a fara ba duk matar da ta haihu miliyan 5 a Koriya ta Kudu

Za a fara ba duk matar da ta haihu miliyan 5 a Koriya ta Kudu

An kirkiro da tallafin ne saboda karancin haihuwa a kasar ...

Atiku bai cika sharudan lashe zabe ba —INEC

Atiku bai cika sharudan lashe zabe ba —INEC

INEC ta bukaci kotu ta yi watsi da karar da Atiku ya shigar saboda bai cika sharudan lashe zaben shugaban kasa ba. ...