Headlines

Ba mu da shirin sauke Sarki Sanusi II — Gwamnatin Kano

Ba mu da shirin sauke Sarki Sanusi II — Gwamnatin Kano

Ya ƙara da cewa “an naɗa sarkin ne bayan an soke tsohuwar dokar masarautu, kuma babu wani shiri da gwamnati ke yi na yin wani ƙarin gyaran. ...

Kotu ta yi wa mutum 3 daurin shekara 6 kan lalata da ƙananan yara a Kano

Kotu ta yi wa mutum 3 daurin shekara 6 kan lalata da ƙananan yara a Kano

NAPTIP ta ce hukuncin zai zama izina ga masu aikata irin wadannan laifuka. ...

2027: Waɗanda ke tunanin ba za a zaɓi Tinubu a Arewa ba sun yi kuskure — Ganduje

2027: Waɗanda ke tunanin ba za a zaɓi Tinubu a Arewa ba sun yi kuskure — Ganduje

Tsohon gwamnan ya ce duk masu wannan tunani za su sha mamaki a zaben 2027. ...

Kotu ta rushe shugabancin PDP ƙarƙashin Tanimu Turaki

Kotu ta rushe shugabancin PDP ƙarƙashin Tanimu Turaki

Sai dai tsagin Turaki sun ce ba su gamsu da hukuncin ba, kuma za su ɗaukaka ƙara. ...

Gwamnatin sojin Burkina Faso ta rushe dukkanin jam’iyyun siyasa a ƙasar

Gwamnatin sojin Burkina Faso ta rushe dukkanin jam’iyyun siyasa a ƙasar

Gwamnatin ta ce matakin na daga cikin yunƙurin sake gina ƙasar. ...