Headlines

NAHCON ta sanya N2.8m a matsayin kudin kujerar Hajjin 2023

NAHCON ta sanya N2.8m a matsayin kudin kujerar Hajjin 2023

Farashin ya kasu gida takwas, inda jihohin Borno da Yobe za su biya mafi sauki ...

Kwamitin Abba Gida-gida ya gargadi kananan hukumomi kan almubazzaranci

Kwamitin Abba Gida-gida ya gargadi kananan hukumomi kan almubazzaranci

Shugaban Kwamitin, Abdullahi Baffa Bichi ya ce gargadin yana da muhimmanci saboda sabuwar gwamnatin ba za ta lamunci yin almubazzaranci da dukiyoyin a ...

An yi garkuwa da tsohon mataimakin gwamnan Nasarawa

An yi garkuwa da tsohon mataimakin gwamnan Nasarawa

’Yan bindiga sun yi garkuwa da tsohon mataimakin gwamnan jihar Nasarawa, Farfesa Onje Gye-Wado.  ...

Gobara: Ya kamata gwamnati ta tallafa wa ’yan Kasuwar Borno —Majalisa

Gobara: Ya kamata gwamnati ta tallafa wa ’yan Kasuwar Borno —Majalisa

Majalisar Wakilai ta bukaci Gwamnatin Tarayya ta tallafa wa ’yan kasuwar da suka yi asara a gobarar Kasuwar Monday da ta Gamboru a Jihar Borno ...

Zamfara: Matawalle ya kafa kwamitin mika mulki ga sabuwar gwamnati

Zamfara: Matawalle ya kafa kwamitin mika mulki ga sabuwar gwamnati

Matawalle, wanda ya nemi tazarce a jam’iyyar APC, ya sha kaye a hannun Dauda Lawal na jam’iyyar adawa ta PDP ...