Rikicin Fulani da Kutep ya lakume rayuka da dama a Taraba
Mutane da dama sun rasu a wani sabon rikici tsakanin Fulani makiyaya da ’yan kabilar Kuteps a Karamar Hukumar Ussa ta Jihar Taraba. ...
Mutane da dama sun rasu a wani sabon rikici tsakanin Fulani makiyaya da ’yan kabilar Kuteps a Karamar Hukumar Ussa ta Jihar Taraba. ...
Gwamnatin Kano ta mallaka wa kamfanin jaridar Triumph shaguna 64 a sabuwar Kasuwar Canjin Kudi ta Zamani da ta gina a harabar kamfanin. ...
Wata tankar dakon ruwa ta take wasu kananan yara mata biyu har lahira a unguwar Kwarkota da ke yankin Dutsen-Kura Gwari a Minna, Jihar Neja ...
Yadda tumatir ya yi tsada fiye da kima a Jihar Kano ne abin da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya duba ...
Dakarun Najeriya na Operation Hadin Kai sun dakile hare-hare uku na kungiyoyin ISWAP da Boko Haram a Arewa maso Gabashin Jihar Borno ...