An yanke wa matashi hukuncin rataya a Kano
Kotu ta kuma yanke masa hukuncin zaman kurkuku na shekara biyar kan laifin aikata kisa a wurin bikin ɗaurin aure a Kano ...
Kotu ta kuma yanke masa hukuncin zaman kurkuku na shekara biyar kan laifin aikata kisa a wurin bikin ɗaurin aure a Kano ...
Wasu direbobin a kwance suke a tasha, a yayin da fasinjoji suke zaune tsawon sa’o’i suna jiran tsammanin motoci su cika ...
Bikin Al’adun Kudancin Kaduna na 2024 na gudana a Filin Wasa da ke garin Kafanchan ...
An dai ware wajen taron da zai ɗauki adadin yara mahalarta 500, amma sai aka gano cewa sama da yara 7,500 ne suka halarci taron. ...
Dole ne waɗanda za su tsaya masa su kasance fitattun ’yan Najeriya da ke da kadarori a ɗaya daga cikin unguwannin Maitama da Jabi da Utako da Apo da ...