Headlines

ICPC ta hana mu ganin El-Rufai — ADC

ICPC ta hana mu ganin El-Rufai — ADC

Jam’iyyar ta ce, tawagar da ta haɗa da sakatarenta na ƙasa, Rauf Aregbesola da kakakinta na ƙasa, Bolaji Abdullahi sun ziyarci hedikwatar ICPC da ke A ...

Sallah: Farashin raguna ya kai N700,000 a Kano

Sallah: Farashin raguna ya kai N700,000 a Kano

Bincike da aka gudanar a kasuwannin Goron Dutse da Kofar Na’isa ya nuna cewa, farashin raguna na tsakanin Naira 150,000 zuwa sama da N700,000. ...

NSCDC ta kama mutum 5 kan satar babura a Gombe

NSCDC ta kama mutum 5 kan satar babura a Gombe

Kamen ya biyo bayan wasu samame da jami’an hukumar suka gudanar bisa bayanan sirri a ƙananan hukumomin Billiri da Balanga da Akko da kuma Gombe ...

Kotu ta soke jadawalin zaɓen 2027 na INEC

Kotu ta soke jadawalin zaɓen 2027 na INEC

Mai shari’a Mohammed Umar  ya yanke hukuncin ne a wata ƙara da jam’iyyar YP ta shigar, inda ya ce wasu wa’adin da INEC ta gindaya wa jam’iyyun siyasa ...

Dubban ’yan gudun hijira sun koma gidajensu a Zamfara — ’Yan Sanda

Dubban ’yan gudun hijira sun koma gidajensu a Zamfara — ’Yan Sanda

Sun koma ne bayan kusan shekara guda suna gudun hijira sakamakon hare-haren ’yan bindiga da suka addabi yankin. ...