Headlines

AFCON 2025: CAF ta ci Senegal da Maroko tarar sama da $1m

AFCON 2025: CAF ta ci Senegal da Maroko tarar sama da $1m

Kwamitin Ladabtarwa na Hukumar Kwallon Kafa ta Nahiyar Afirka (CAF) ya sanar da cin tarar kungiyoyin kwallon kafa na kasashen Senegal da ta Maroko, ta ...

Kwanan nan za mu kawo karshen rikicin masarautar Kano – Gwamnati

Kwanan nan za mu kawo karshen rikicin masarautar Kano – Gwamnati

Gwamnatin jihar Kano ta ce nan ba jimawa ba za ta kawo karshen rikicin da ya daɗe yana faruwa kan masarautar Kano, inda mutum biyu ke ikirarin kasance ...

Kwamishina ya buƙaci mataimakin Gwamnan Kano ya yi murabus daga muƙaminsa 

Kwamishina ya buƙaci mataimakin Gwamnan Kano ya yi murabus daga muƙaminsa 

Kwamishinan ya ce matuƙar mataimakin gwamnan ba zai mara wa Abba baya ba, zai fi dacewa ya ajiye muƙaminsa. ...

An kama abubuwan fashewa 954 da ake shirin kai wa ’yan ta’adda Zamfara

An kama abubuwan fashewa 954 da ake shirin kai wa ’yan ta’adda Zamfara

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Zamfara ta kama mota da ke ɗauke da abubuwan fashewa guda 954 da ake zargin ana shirin kai su ga ’yan ta’adda da ke jihar. ...

An yi wa yarinya ’yar shekara 15 kisan gilla a Gombe

An yi wa yarinya ’yar shekara 15 kisan gilla a Gombe

Rundunar ta fara bincike domin gano haƙiƙanin abin da ya faru da yarinyar. ...