Headlines

Yadda DSS ta kama shugaban NLC Ajaero

Yadda DSS ta kama shugaban NLC Ajaero

Da sanyin safiyar Litinin jami’an DSS suka yi awon gaba da Kwamared Ajaero ...

Ya caka wa ’yar shekara 8 almakashi a gabanta

Ya caka wa ’yar shekara 8 almakashi a gabanta

An kama shi kan sanya ƙarafuna a al’aurar wata yarinya ’yar shekara takwas a Jihar Jigawa. ...

Ba mu ƙara harajin VAT daga 7.5% ba —Ministan Kudi

Ba mu ƙara harajin VAT daga 7.5% ba —Ministan Kudi

Ministan Kuɗi, Wale Edun, ya ce babu gaskiya a labarin ƙara harajin VAT zuwa 10% ...

Matsin rayuwa: Makaho mai shekara 65 ya sa a jefa shi a teku

Matsin rayuwa: Makaho mai shekara 65 ya sa a jefa shi a teku

An ceto wani makaho mai shekaru 65 a lokacin da yake ƙoƙarin faɗawa a cikin teku da nufin kashe kansa a Jihar Legas. ...

Kogi ya ci ɗan shekara 55 a Jigawa

Kogi ya ci ɗan shekara 55 a Jigawa

Wani mutum mai shekaru 55 ya rasu bayan da ya je yin wanka a  bakin kogi a yankin Hadejia da ke Jihar Jigawa. ...