Headlines

PDP ta lashe zaben gwamnan Bauchi

PDP ta lashe zaben gwamnan Bauchi

Gwamna Bala Muhammad na Jihar Bauchi ya yi tazarce ...

Sojoji sun kashe hatsabinin dan ta’adda Umaru Nagona

Sojoji sun kashe hatsabinin dan ta’adda Umaru Nagona

Dakarun sojin Najeriya sun hallaka, Umaru Nagona, daya daga cikin jagororin ’yan ta’adda da ya addabi yankin Arewa maso Yammacin Najeriya. ...

Gwamnan Nasarawa AA Sule ya yi tazarce

Gwamnan Nasarawa AA Sule ya yi tazarce

Gwamnan Jihar Nasarawa Abdullahi Sule, ya yi nasarar komawa kan kujerarsa bayan zaben da aka kammala ranar Asabar. ...

An kona gidan mawakin siyasa Rarara a Kano

An kona gidan mawakin siyasa Rarara a Kano

Wasu da ake zargi ’yan daba ne sun banka wa gidan fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarada, wuta a Kano. ...

Gwamnatin Kano ta sanya dokar hana fita

Gwamnatin Kano ta sanya dokar hana fita

Gwamnatin Kano ta ce sanya dokar hana fitar ta zama dole, saboda dalilan tsaro ...