Headlines

An ɗage ranar dawowar makarantu daga hutu a Kano

An ɗage ranar dawowar makarantu daga hutu a Kano

An ɗage ranar komawar makarantun Kano daga hutun ƙarshen shekarar karatu har sai abin da hali ya yi ...

Sojojin 196 sun ajiye aiki a Najeriya

Sojojin 196 sun ajiye aiki a Najeriya

Ana zargin ajiye aikin sojojin yana da nasaba rashin ƙwarin gwiwa a tsakanin sojoji, sakamon matsin rayuwa a ƙasar. ...

NAJERIYA A YAU: ‘Karin Farashin Mai Ya Fara Tilasta ‘Yan Najeriya Ajiye Aiki’

NAJERIYA A YAU: ‘Karin Farashin Mai Ya Fara Tilasta ‘Yan Najeriya Ajiye Aiki’

Tsadar kayayyaki musamman na abinci da sufuri, t fara tilasata wa wasu ma’aikata ajiye ayyukansu ...

Sabbin shugabannin ƙungiyar mata ’yan jarida sun kama aiki a Kano

Sabbin shugabannin ƙungiyar mata ’yan jarida sun kama aiki a Kano

Sabuwar shugabar ta yi alƙawarin yin aiki ba tare da nuna wariya ga mambobin ƙungiyar ba. ...

Mutum 45 sun ƙone ƙurmus a hatsarin mota a Neja

Mutum 45 sun ƙone ƙurmus a hatsarin mota a Neja

Motar ta kama da wuta yayin da ta kife a ƙasa. ...