Headlines

’Yan bindiga sun kashe shugaban yakin nema zaben APC a Ribas

’Yan bindiga sun kashe shugaban yakin nema zaben APC a Ribas

An tsinci gawarsa ce kwance cikin jini da ramukan harbin bindiga ...

Makinde ya lashe zaben Gwamnan Oyo karo na biyu

Makinde ya lashe zaben Gwamnan Oyo karo na biyu

Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde ya lashe Zaben Gwamnan Jihar Oyo da aka yi jiya Asabar. Gwamnan ya lashe zaben ne karo na biyu a Jam’iyyar PDP. ...

Gwamnan Oyo ya lashe kananan hukumomi 31 cikin 33

Gwamnan Oyo ya lashe kananan hukumomi 31 cikin 33

Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde na Jam’iyyar PDP na gaba a sakamakon zaben da ake cigaba da tattarawa yanzu haka. Sanwo-Olu ya lashe kananan huk ...

Sanwo-Olu ya lashe kananan hukumomi 18 cikin 20

Sanwo-Olu ya lashe kananan hukumomi 18 cikin 20

Gwamnan Jihar Legas Babajide Sanwo-Olu na Jam’iyyar APC ya ba abokan takararsa na PDP da Labour rata mai yawa a zaben Gwamnan Jihar Legas da aka ...

Zaben gwamna: APC na gaba da tazarar kuri’a 21,200 a Jihar Sakkwato

Zaben gwamna: APC na gaba da tazarar kuri’a 21,200 a Jihar Sakkwato

Jam’iyyar APC ce ke kan gaba a sakamakon zaben Jihar Sakkwato. A yanzu haka an sanar da sakamakon kananan hukumoni 10, inda Jam’iyyar APC ...