Sanata Lado ya zargi APC da tada rikici a Katsina
Ɗan takarar gwamnan jihar Katsina na jam’iyyar PDP, Sanata Yakubu Lado Ɗanmarke ya zargi jam’iyyar APC mai mulki da tada rikici a mazaɓarsa. Sanata La ...
Ɗan takarar gwamnan jihar Katsina na jam’iyyar PDP, Sanata Yakubu Lado Ɗanmarke ya zargi jam’iyyar APC mai mulki da tada rikici a mazaɓarsa. Sanata La ...
Kasuwar Gamboru ita ce kasuwa ta biyu mafi girma a Maiduguri, bayan Kasuwar Monday, wadda ta yi gobara, mako uku da suka gabata. ...
Sojoijn Najeriya sun dakile wani hari da mayakan kungiyar ISWAP suka kai wa masu zabe a garin Damboa da ke Jihar Borno. ...
An harbe mutum daya har lahira, wasu da dama kuma sun jikkata a lokacin da bata-garin suka yi dirar mikiya a wuraren zabe ...
Gobara ta tashi a Babbar Kasuwar Biu da ke Jihar Borno ana tsaka da zaben gwamnoni da ’yan majalisar dokokin jiha. ...