Headlines

Ina da yakinin cin zabe — Binani

Ina da yakinin cin zabe — Binani

Duk da ban san ilimin gaibu ba, amma ina kyautata zaton zan yi nasara. ...

Matasa sun hana zabe a Sakkwato

Matasa sun hana zabe a Sakkwato

Ma’aikatan zabe sun kwashe kayan aiki sun kara gaba. ...

Gawuna ya kada kuri’a

Gawuna ya kada kuri’a

Ya kada kuri’arsa ce a rumfar zabe mai lamba 41 da ke yankin Gidan Hali na Unguwar Gawuna a Karamar Hukumar Nasarawa. ...

Ana zaman dar-dar a mazabar Gawuna a Kano

Ana zaman dar-dar a mazabar Gawuna a Kano

Ana zaman firgici tun bayan da jami’an Hukumar DSS suka bar yankin. ...

An kama matashi da makamai a Kano

An kama matashi da makamai a Kano

A maimakon a fara zabe kamar yadda aka tanada, rikici ya mamaye wani yanki na Unguwar Chiranchi. ...