Headlines

Najeriya da Turkiyya sun ƙulla yarjejeniya kan yaƙi da ta’addanci

Najeriya da Turkiyya sun ƙulla yarjejeniya kan yaƙi da ta’addanci

Najeriya da Turkiyya sun sanya hannu kan sabbin yarjejeniyoyin tsaro domin yaƙi da ta’addanci. ...

Shugaban hukumar ba da tallafin karatu na Kano ya ajiye muƙaminsa

Shugaban hukumar ba da tallafin karatu na Kano ya ajiye muƙaminsa

Wannan matakin yana da akala da ficewar Gwamna Abba Kabir Yusuf daga NNPP da Kwankwasiyya zuwa APC da Gandujiyya. ...

Tinubu yana cikin ƙoshin lafiya bayan ya faɗi a Turkiyya

Tinubu yana cikin ƙoshin lafiya bayan ya faɗi a Turkiyya

An yi ta yaɗa hotunan bidiyo na tuntuɓen da shugaban ƙasar Najeriyar ya yi a shafukan sada zumunta. ...

Gwamnatin Borno ta dawo da ’yan gudun hijira 3,000 daga Kamaru

Gwamnatin Borno ta dawo da ’yan gudun hijira 3,000 daga Kamaru

Dubban mazauna Jihar Borno ne dai suka tsallaka zuwa ƙasar Kamaru a lokacin da rikicin Boko Haram ya tsananta, ...

Kotu ta yi watsi da buƙatar sauya wa Kanu gidan yari

Kotu ta yi watsi da buƙatar sauya wa Kanu gidan yari

Tun a ranar 8 ga Disamba aka umurci Kanu da ya sanar da dukkan ɓangarorin da shari’ar ta shafa amma ya bijire. ...