Headlines

Tinubu ya yi tuntuɓe ya faɗi yayin ziyara a Turkiyya

Tinubu ya yi tuntuɓe ya faɗi yayin ziyara a Turkiyya

Tinubu ya zube har ƙasa yayin da jami’an da ke kusa suka gaggauta kai masa ɗauki. ...

Bayern Munich na shirin tsawaita kwantaragin Harry Kane

Bayern Munich na shirin tsawaita kwantaragin Harry Kane

A kakar da ta gabata, Kane ya zura ƙwallaye 34 a wasanni 30 ciki har da 21 a wasannin Bundesliga 19. ...

Na janye takara na mara wa Abba baya — Barau

Na janye takara na mara wa Abba baya — Barau

Barau ya ce abin da ya fi muhimmanci yanzu shi ne a mara wa Gwamna Abba baya, a daina rikici da takaddama, tare da ba shi damar gudanar da mulki ba ta ...

An dauke wuta a babban layin lantarki na Najeriya

An dauke wuta a babban layin lantarki na Najeriya

Karo na biyu ke nan cikin kwanaki hudu ana dauke wuta a babban layin lantarki na kasa, inda a wannan karon wutar ta dauke da misalin karfe 10.50 na sa ...

Sojoji sun ceto mutum 11 da aka sace a hanyar Kaduna-Abuja

Sojoji sun ceto mutum 11 da aka sace a hanyar Kaduna-Abuja

Sojoji sun ceto wasu mutum 11 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su tsawon kwana 92 a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna. ...