Headlines

’Yan sanda sun kashe dan bindiga sun cafke wani a Katsina

’Yan sanda sun kashe dan bindiga sun cafke wani a Katsina

Dan bindigar da aka kama ya ce ya kashe mutane kuma yana da hannu a wasu hare-hare ...

Wakilan Buhari sun halarci jana’izar Musa Musawa

Wakilan Buhari sun halarci jana’izar Musa Musawa

Wakilan shugaban kasar, sun kuma kai ziyarar ta’aziyya ga fitaccen malamin Musulunci mazaunin Kaduna, Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ...

Kotu ta amince INEC ta loda wa BVAS bayanan zaben gwamnoni

Kotu ta amince INEC ta loda wa BVAS bayanan zaben gwamnoni

Kotun Daukaka Kara ta ba wa INEC izinin loda wa na’uarar BVAS bayanan zaben gwamnoni da ke tafe ...

INEC za ta sake zaben dan majalisa a mazabar Alhassan Doguwa

INEC za ta sake zaben dan majalisa a mazabar Alhassan Doguwa

INEC ta ce babu wanda ya lashe zaben kujerar Majalisar Tarayya ta Doguwa Tudun Wada. ...

Shugabar matan PDP ta sauye sheka kwana 4 kafin zaben gwamna a Sakkwato

Shugabar matan PDP ta sauye sheka kwana 4 kafin zaben gwamna a Sakkwato

Kulu Abdullahi Rabah, wadda aka sani da ’Yar Sardauna ta sauya sheka zuwa APC kwana hudu kafin zaben gwamna ...