Headlines

Wuta ta kona wani mutum har lahira a Kwara

Wuta ta kona wani mutum har lahira a Kwara

Fasto Samson Awolola mai shekara 37 ya gamu da ajalinsa ne a ranar Litnin, bayan da ya kunna wuta domin kona ciyayi a wani kangonsa da yake gini. ...

Juyin mulki: Hafsoshin soji 16 za su fuskanci hukuncin kisa

Juyin mulki: Hafsoshin soji 16 za su fuskanci hukuncin kisa

Wani tsohon Janar ɗin soja ya ce babu makawa a wannan hukunci ga duk sojan da aka samu da wannan laifin yunƙurin juyin mulki, in dai ba shugaban ƙasa ...

Shugaban Hukumar Alhazai da ƙarin kwamishinoni biyu sun yi murabus a Kano

Shugaban Hukumar Alhazai da ƙarin kwamishinoni biyu sun yi murabus a Kano

Sun ce suna aiki ne bisa ƙa’idojin tafiyar Kwankwasiyya ƙarƙashin jagorancin, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ...

An yi yunƙurin kifar da gwamnatin Tinubu a bara — DHQ

An yi yunƙurin kifar da gwamnatin Tinubu a bara — DHQ

A watan Oktoban 2025 ne rundunar tsaron ta sanar da kame wasu manyan jami’an soji 16 bisa zargin saɓa dokokin aikin soji. ...

2027: APC na iya fuskantar ƙalubale idan ta sauya Shettima — Musawa

2027: APC na iya fuskantar ƙalubale idan ta sauya Shettima — Musawa

APC ta musanta cewa akwai yiwuwar za ta sauya Kashim Shettima a matsayin abokin takarar Tinubu a Zaɓen 2027. ...