Headlines

Bankuna sun koma bayar da tsoffin takardun N500 da N1,000

Bankuna sun koma bayar da tsoffin takardun N500 da N1,000

Aminiya ta gano akalla bankuna uku a Abuja da guda daya a Kano sun ba wa kwastomominsu tsoffin kudin a ranar Litinin. ...

ISWAP ta kashe ’yan Boko Haram 200 a Borno

ISWAP ta kashe ’yan Boko Haram 200 a Borno

ISWAP ta kai hari kan daruruwan ’yan Boko Haram da iyalansu a kauyen Choliye a lokacin da suke tsere wa hare-hare ISWAP ...

Hotunan abubuwan da suka faru a girgizar kasar Turkiyya

Hotunan abubuwan da suka faru a girgizar kasar Turkiyya

Kimanin wata daya ke nan da girgizar mafi muni a kasar Turkiyya ta ci rayuka 50,000 da kuma raba miliyoyin mutane daga muhallansu. ...

Atiku ya jagoranci zanga-zangar neman INEC ta soke zaben shugaban kasa

Atiku ya jagoranci zanga-zangar neman INEC ta soke zaben shugaban kasa

Atiku da jiga-jigan Jam’iyyar PDP na son INEC ta soke zaben shugaban kasa da aka gudanar. ...

Kotu ta aike da matasan da suka kone ofishin INEC kurkuku

Kotu ta aike da matasan da suka kone ofishin INEC kurkuku

Ana zargin matasan da kone ofishin INEC a lokacin zaben shugaban kasa a Karamar Hukumar Takai ...