Headlines

’Yan bindiga sun sace mata 50 a Zamfara 

’Yan bindiga sun sace mata 50 a Zamfara 

’Yan bindiga sun kai hari ƙauyen Kakin Dawa da ke yankin Gidan Goga, inda suka yi awon gaba da mata sama da 50 a Ƙaramar Hukumar Maradun a Jihar Zamfa ...

Saudiyya ta shirya Bikin Ranar Larabci a Amurka

Saudiyya ta shirya Bikin Ranar Larabci a Amurka

Kwalejin Harshen Larabci na Sarki Salman ya shirya taro raya harshen Larabci da al’adun Larabawa a Hedikwatar Majalisar Dinkin Duniya da ke birn ...

Lawan ya bai wa waɗanda gobara ta shafa tallafin 10m a Yobe

Lawan ya bai wa waɗanda gobara ta shafa tallafin 10m a Yobe

Sanata Ahmad Lawan, Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, ya bayar da gudunmuwar Naira miliyan 10 don taimaka wa waɗanda gobara ta shafa a kasuwar Bayan ...

An kashe yawancin hakimaina a rikicin Boko Haram —Shehun Borno

An kashe yawancin hakimaina a rikicin Boko Haram —Shehun Borno

Basaraken ya bayyana hakan ne a yayin da Laftanar-Janar Olukoyede ya kai ziyarar aiki a fadarsa da ke Maiduguri tare da  tawagarsa. ...

Ya kamata a ɗauki matakin gaggawa kan cin zarafin mata a Najeriya —MDD

Ya kamata a ɗauki matakin gaggawa kan cin zarafin mata a Najeriya —MDD

Yayin da Najeriya ta bi sahun kasashen duniya wajen bikin kwanaki 16 na fafutukar yaki da cin zarafin mata, Majalisar Dinkin Duniya a Najeriya, ta yi ...