Abba Kabir zai samu wa’adi na biyu a 2027 — Ganduje
Mun tattauna da duk masu neman takara, kuma sun amince za su mara maka baya,” in ji Ganduje. ...
Mun tattauna da duk masu neman takara, kuma sun amince za su mara maka baya,” in ji Ganduje. ...
Masu lura da al’amuran siyasa na ganin wannan sauyi na iya sauya fasalin siyasar Kano da ma Arewa gaba ɗaya. ...
Kwankwaso ya yi wa Kano da shugabanninta addu’a, yana mai roƙon Allah Ya ci gaba da yi wa jihar albarka. ...
An shirya gasar ne domin tallafa wa manufofin Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani, na ƙara zuba jari a harkar ilimi. ...
Ƙidayar ’yan ƙasa da aka gudanar a 2006, ta nuna cewa yawan al’ummar Kano na ƙaruwa da kusan kashi 3.5 cikin ɗari a duk shekara. ...