An ayyana kawo ƙarshen annobar Marburg a Habasha
Marburg tana haddasa zazzaɓi mai tsanani, kuma tana da saurin yaɗuwa, wadda mutane ke ɗaukar ta daga wasu nau’o’in jemagu. ...
Marburg tana haddasa zazzaɓi mai tsanani, kuma tana da saurin yaɗuwa, wadda mutane ke ɗaukar ta daga wasu nau’o’in jemagu. ...
’Yan bindigar sun girke manyan bindigogi guda biyu suka rika buɗe wuta kan al’umma sa’anna suka yi awon gaba da da mutane sama da 40, yawancinsu ...
Gwamnan Sakkwato Ahmed Aliyu ya ce nan ba da jimawa ba gwamnatinsa za ta fara aiwatar da dokar hana kashe kudi fiye da kima a harkokin aure a jihar. ...
An kawata gidan gwamantin da tutocin APC da hotunan Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ne a yayin da ake jiran sanarwar komawarsa cikinta a hukumance. ...
Ya tuna da yadda tsohon gwamna Malam Ibrahim Shekarau ya lashe zabe a 2003 ba tare da goyon bayan wani uban gidan siyasa ba, haka kuma Kwankwaso ya da ...