Headlines

INEC ta ci gaba da tattara sakamakon zabe duk da zanga-zangar da ta barke a Abuja

INEC ta ci gaba da tattara sakamakon zabe duk da zanga-zangar da ta barke a Abuja

Wasu kungiyoyi na bore kan lallai sai an soke zaben an gudanar da sabo. ...

APC ta yi martani kan bukatar soke zaben ranar Asabar

APC ta yi martani kan bukatar soke zaben ranar Asabar

Duk wanda bai gamsu ba ya garzaya kotu ta share masa hawaye. ...

Sayen kuri’u: Fintiri ya dakatar da ayyukan kungiyoyi masu zaman kansu a Adamawa

Sayen kuri’u: Fintiri ya dakatar da ayyukan kungiyoyi masu zaman kansu a Adamawa

Ya yi jinjina kan yadda al’ummar jihar suka zabi jam’iyyar PDP a zaben da ya gudana ranar Asabar. ...

Zaben 2023: Obi ya lallasa Atiku a Delta

Zaben 2023: Obi ya lallasa Atiku a Delta

Obi ya yi wa abokin takarar Atiku zarra a Jihar Delta da yake zaman gwamna. ...

Jam’iyyun adawa sun bukaci a gudanar da sabon zabe

Jam’iyyun adawa sun bukaci a gudanar da sabon zabe

Jam’iyyun sun yanke kauna kan Shugaban INEC, Farfesa Mahmood Yakubu. ...