Tinubu ya ci zabe a Jigawa
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta yi nasara a zaben shugaban kasa a Jihar Jigawa. ...
Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta yi nasara a zaben shugaban kasa a Jihar Jigawa. ...
A zaman da ka ci gaba a safiyar Litinin ake sa ran karbar sakamakon zaben shugaban kasa daga jihohi 35 da kuma Birnin Tarayya. ...
Tinubu ya lashe daukacin kananan hukumomin jihar guda 33. ...
Tinubu ya sha kaye a jiharsa a hannun Peter Obi na Jam’iyyar LP, duk da cewa kananan hukumomin da Tinubu ya lashe sun fi yawa. ...
Atiku ya samu Kuri’u 198,567, dan takarar APC Bola Ahmed Tinubu ya samu Kuri’u 151,459. ...