Headlines

INEC ta ayyana zaben Majalisar Wakilai ‘inconclusive’ a Kogi

INEC ta ayyana zaben Majalisar Wakilai ‘inconclusive’ a Kogi

INEC ba ta sanar da lokacin da za a maimaita zabe a rumfunan da lamarin ya shafa ba ...

Jam’iyyar LP na neman INEC ta soke zaben Ribas

Jam’iyyar LP na neman INEC ta soke zaben Ribas

Shugaban jam’iyyar Labour na kasa Julius Abure ya yi kira ga Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta soke zaben da aka gudanar a Jihar Ribas, bisa zargin ...

APC ta lashe zaben shugaban kasa a Ekiti

APC ta lashe zaben shugaban kasa a Ekiti

Jam’iyyar APC ta lashe zaben shugaban kasa da kuri’a 201,494 a Jihar Ekiti ...

Bata-gari sun cinna wa ofishin INEC wuta a Kano

Bata-gari sun cinna wa ofishin INEC wuta a Kano

Ana fargabar rikicin da ya barke a ofishin INEC ya yi ajalin mutum hudu ...

Tambuwal ya kawo wa Atiku rumfar zabensa

Tambuwal ya kawo wa Atiku rumfar zabensa

Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal ya kawo akwatin mazabarsa ta Sakandaren ’Yan Mata da ke Tambuwal a zaben Shugaban kasa, da Majalisar Tara ...