Atiku ya doke Tinubu a rumfar zaben Ahmad Lawan
Jam’iyyar adawa ta PDP ta lashe zaben shugaban kasa a rumfar zaben Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Ahmad Lawan. ...
Jam’iyyar adawa ta PDP ta lashe zaben shugaban kasa a rumfar zaben Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Ahmad Lawan. ...
Buhari ya kawo wa ‘yan takarar APC rumfarsa da ke mahaifarsa a Daura, Jihar Katsina. ...
INEC ta dage zaben zuwa ranar 11 ga watan Maris. ...
Aminiya ta kuma samu labari cewa kura ta lafa sanna aka ci gaba da zabe. ...
Mutum biyar sun jikkata sakamakon harin ...