Yau ake rufe yakin neman zaben shugaban kasa
Dokar zaben Najeriya ta haramta duk wani nau’in yakin neman zabe awa 24 kafin ranar zabe ...
Dokar zaben Najeriya ta haramta duk wani nau’in yakin neman zabe awa 24 kafin ranar zabe ...
Falasdinawa 11 sun rasu, wasu 80 sun samu raunukan harbi a wani harin sojojin Isra’ila a Gabar Yammacin Kogin Jordan. ...
An koya wa daibai mata hanyoyin kauce wa cin zarafi da kuma sabbin dabarun tsafta a lokacin jinin al’ada ...
Amurka ta jadadda cewar ba ta goyon bayan kowane dan takara face zaman lafiya. ...
Buhari ya bukaci INEC da jami’an tsaro da su tabbatar an gudanar da zabe cikin lafiya. ...