Headlines

Dawowar sanyi a Kano: Jama’a na kuka, manoma na murna

Dawowar sanyi a Kano: Jama’a na kuka, manoma na murna

Yayin da wasu daga cikin al’ummar Kano suke kuka cewa dawowar sanyi karo na biyu ya dagula musu lissafi, manoman alkama murna suke yi saboda amf ...

Tsohon Shugaban PDP a Kano ya sauya sheka zuwa NNPP

Tsohon Shugaban PDP a Kano ya sauya sheka zuwa NNPP

Shehu Wada Sagagi da PDP da ke bangarensa sun koma Jam’iyyar NNPP ...

Canjin Kudi: Gwamnonin APC sun bukaci Buhari ya bi umarnin Kotun Koli

Canjin Kudi: Gwamnonin APC sun bukaci Buhari ya bi umarnin Kotun Koli

Gwamnonin APC da Shugaban Jam’iyyar, Abdullahi Adamu, sun bukaci Shugaban Kasa Muhammadu Buhari da Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN) da Atoni ...

Wata mata ta kona kanta saboda bashi

Wata mata ta kona kanta saboda bashi

Wata mata a Abekuta ta cinna wa kanta wuta ranar Asabar saboda bashin N70,000 da bankin kananan masana’antu ke bin ta. Matar mai suna Mama Dada ta kon ...

Ku fara duba jinjirin watan Sha’aban —Sarkin Musulmi

Ku fara duba jinjirin watan Sha’aban —Sarkin Musulmi

Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar, ya umarci Musulmi da su fara duban watan Sha’aban daga ranar Litinin. ...