Headlines

Ƙarin Kuɗin Fetur: Tsadar Kayayyaki Na Iya Ƙaruwa —MAN

Ƙarin Kuɗin Fetur: Tsadar Kayayyaki Na Iya Ƙaruwa —MAN

Ƙarin farashin ya haifar da martani a duk faɗin ƙasar inda ƙungiyoyin ma’aikata ke neman a soke sabon farashin nan take. ...

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Magance Kuncin ‘Yan Najeriya Cikin Gaggawa

NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Magance Kuncin ‘Yan Najeriya Cikin Gaggawa

Ana ci gaba da koke-koke game da yadda ’yan Najeriya suke ji a jikinsu. ...

MSSN ta buƙaci Musulmi su rungumi fasahar sadarwa

MSSN ta buƙaci Musulmi su rungumi fasahar sadarwa

Ƙungiyar ta ce akwai buƙatar Musulmi su rungumi fasahar sadarwa don ci gaban al’umma. ...

Ɗalibai za su rufe manyan biranen Najeriya kan ƙara farashin fetur

Ɗalibai za su rufe manyan biranen Najeriya kan ƙara farashin fetur

Ɗaliban sun ce ba za su zuba ido wasu tsiraru su kassara makomarsu ba. ...

Ambaliya: Mutum 31 sun rasu, gidaje 5,000 sun lalace a Kano

Ambaliya: Mutum 31 sun rasu, gidaje 5,000 sun lalace a Kano

Hukumar ta ce gwamnatin jihar na ci gaba da ɗaukar matakan da suka dace domin kare rayuka da dukiyoyi. ...