Headlines

CBN ya umarci bankuna su ci gaba da karbar tsoffin N500 da N1,000

CBN ya umarci bankuna su ci gaba da karbar tsoffin N500 da N1,000

Duk wanda ya kai tsoffin kudaden da suka haura N500,000 bakuna ba za su karba ba ...

’Yan sanda sun dakile harin ’yan bindiga kan jami’an INEC

’Yan sanda sun dakile harin ’yan bindiga kan jami’an INEC

Sun ce ba a samu asarar rai ba a artabun. ...

An ceto jaririyar da mahaifiyarta ta jefa a masai a Kano

An ceto jaririyar da mahaifiyarta ta jefa a masai a Kano

Wata mata ta jefa jariyarta a masai a unguwar Sabon Titi Gidan Kankara da ke Karamar Hukumar Birini a Jihar Kano. Yayar jaririryar mai shekaru shida c ...

 Amurka za ta dawo wa Najeriya $954,000 da tsohon Gwamnan Bayelsa ya sace

 Amurka za ta dawo wa Najeriya $954,000 da tsohon Gwamnan Bayelsa ya sace

Za a yi amfani da kudin wajen gina cibiyar lafiya domin amfanin talakawan jihar…. ...

sauyin kudi: Rikici ya barke a Legas

sauyin kudi: Rikici ya barke a Legas

Eriya Boys a unguwar Mile 12 da Ketu da Ojota sun kai farmaki kan matafiya tare da harbe-harbe. ...