Headlines

Ba za mu daina amfani da tsoffin kudi ba —El-Rufai ga Buhari

Ba za mu daina amfani da tsoffin kudi ba —El-Rufai ga Buhari

El-Rufai ya ce tsawaita wa’adin amfani da N200 da Buhari ya yi ba tare da ya hada da N500 da N1000 ba, rashin biyayya ne ga Kotun Koli ...

Mai ciki ta rasu a asibiti a Kano saboda rashin sabbin kudi

Mai ciki ta rasu a asibiti a Kano saboda rashin sabbin kudi

Mai juna biyun ta rasu a Asibitin Nassarawa saboda rashin shigar kudin da mijinta ya tura asusun asibitin da wuri. ...

Canjin kudi: Buhari ya talauta mu baki daya —Kwankwaso

Canjin kudi: Buhari ya talauta mu baki daya —Kwankwaso

Ya ce baki dayan ’yan takara sun talauce saboda sauyin kudin da Buhari ya yi ...

Boko Haram na shirin kai wa jirgin kasan Abuja-Kaduna hari —DSS

Boko Haram na shirin kai wa jirgin kasan Abuja-Kaduna hari —DSS

Barazanar harin na zuwa ne kasa da sati uku da dawowar sufurin jirgin kasan ...

Yadda kogin Jami’ar ABU ya ci dalibai ’yan gida daya

Yadda kogin Jami’ar ABU ya ci dalibai ’yan gida daya

Wasu daliban makarantar sakandaren Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya ce sun gamu da ajalinsu a kogin cikin jami’ar. ...