Headlines

Karancin Kudi: An kashe mutum 4 an kona bakuna a Kudancin Najeriya

Karancin Kudi: An kashe mutum 4 an kona bakuna a Kudancin Najeriya

An kashe mace mai shayarwa da wasu mutum uku, an kona akalla bankuna hudu a rikicin karancin sabbin kudi a jihohin Oyo, Edo da Delta ...

Buhari ya gana da Tinubu a Aso Rock

Buhari ya gana da Tinubu a Aso Rock

Ana tsammanin Buhari da Tinubu sun tattauna halin da ake ciki game da matsalar canjin kudi. ...

Mutumin da aka yi kuskuren daurewa shekara 28 ya shaki iskar ’yanci

Mutumin da aka yi kuskuren daurewa shekara 28 ya shaki iskar ’yanci

Kotu ta yanke hukuncin da ya wanke mutumin mai suna Lamar Johnson, mai shekara 50. ...

Canjin kudi: El-Rufa’i ya sake maka Buhari a kotu saboda kin bin umarnin kotu

Canjin kudi: El-Rufa’i ya sake maka Buhari a kotu saboda kin bin umarnin kotu

Canjin kudi: El-Rufa’i ya sake maka Buhari a kotu saboda kin bin umarnin kotu ...

Yanzu ’yan Afirka sun fi tsawon rai fiya da shekaru 20 da suka wuce – NSCC

Yanzu ’yan Afirka sun fi tsawon rai fiya da shekaru 20 da suka wuce – NSCC

Babbar Daraktar Cibiyar Kula da Dattijai ta Kasa (NSCC), Dokta Emem Omokaro ta ce yanzu haka mutane a Afirka sun fi tsawon rai fiye da shekaru ashirin ...