Headlines

Rikici ya kunno kai tsakanin masarautar Hausawa da ta Zabarmawa a Legas

Rikici ya kunno kai tsakanin masarautar Hausawa da ta Zabarmawa a Legas

Sai dai Zabarmawan sun ce ba za ta sabu ba ...

An min tayin miliyan 150 da mota don na koma tafiyar Tinubu amma na ki — Sarkin Waka

An min tayin miliyan 150 da mota don na koma tafiyar Tinubu amma na ki — Sarkin Waka

Naziru ya ce ba zai goyi bayan takarar Tinubu ba saboda ba shi da cikakkiyar lafiya. ...

Mun yi wa dalibai miliyan 1.1 rajistar jarabawar UTME a bana – JAMB

Mun yi wa dalibai miliyan 1.1 rajistar jarabawar UTME a bana – JAMB

Sai dai JAMB ta ce ko kwana ɗaya ba za ta kara ba na rajistar ...

Mai jego ta rataye kanta a Borno

Mai jego ta rataye kanta a Borno

Ana fargabar wata matar aure mai ’ya’ya tara ta rataye kanta ta bar jariri mai wata hudu a duniya a Jihar Borno. ...

An kashe wani mutum a rikicin APC da PDP a Jigawa

An kashe wani mutum a rikicin APC da PDP a Jigawa

Mutum daya ya rasa ransa sakamakon arangamar da magoya bayan jam’iyyun biyu suka yi da juna. ...