Headlines

Girgizar Kasa: Turkiyya na neman tallafi daga Najeriya

Girgizar Kasa: Turkiyya na neman tallafi daga Najeriya

Kasar ta bukaci Najeriya ta tallafa mata da kayan agajin jin kai don taimakon wadanda abun ya shafa. ...

HOTUNA: Yadda aka kai wa magoya bayan Peter Obi hari a Legas

HOTUNA: Yadda aka kai wa magoya bayan Peter Obi hari a Legas

Magoya bayan Peter Obi sun zargi Jam’iyyar APC da daukar nauyin kai musu harin. ...

’Yan bindiga sun kashe ’yan sanda 3 a Anambra

’Yan bindiga sun kashe ’yan sanda 3 a Anambra

Rahotanni sun bayyana cewar an kai wa jami’an hari ne a kan hanyarsu ta zuwa Jihar Abia. ...

Canjin kudi ya rage satar mutane da karbar rashawa —Malami

Canjin kudi ya rage satar mutane da karbar rashawa —Malami

Ministan ya ce Kotun Koli ta dauki mataki ba tare da sauraren bangaren gwamnati ba. ...

’Yan bindiga sun kashe ’yan sanda uku a tawagar abokin takarar Atiku

’Yan bindiga sun kashe ’yan sanda uku a tawagar abokin takarar Atiku

Okowa ya mika sakon ta’aziyya ga iyalan mamatan, wadanda ya bayyana a matsayin ‘jajirtattu’. ...