’Yan sanda sun ceci matafiya 20 daga hannun ’yan ta’adda a Katsina
Matafiya 20 sun tsallake rijiya a hannun ’yan bindiga da suka kai wa motocin hayan da suke ciki hari a Jihar Katsina ...
Matafiya 20 sun tsallake rijiya a hannun ’yan bindiga da suka kai wa motocin hayan da suke ciki hari a Jihar Katsina ...
An kafa tutar ’yan tawayen kasar Syria a ofishin jakadancin kasar da ke Moscow, babban birnin kasar Rasha, inda Shugaba Bashar Al Assad da aka kifar k ...
Farfesa Kabiru Isa Ɗandago ya ce maimakon a ƙara wa talakawa haraji, kamata ya yi a soke karɓar Harajin VAT, a ɓullo da haraji a kan sayayyar da mas ...
Tsadar magunguna a asibiti ta sa marasa lafiya da ’yan uwansu sun koma sayen maganin a hannun masu tallan sa a kafaɗa, ko amfani da maganin gargajiya, ...
Akume ya ce farin jinin Tinubu na nan, duk kuwa da ƙudurin dokar haraji da sauran tsare-tsaren da gwamnatinsa ta ɓullo da su ...