Headlines

’Yan bindiga sun kashe mutum 6 a Sakkwato

’Yan bindiga sun kashe mutum 6 a Sakkwato

Wannan ba shi ne karon farko da suke kawo hari a ƙauyen nan ba. Sun saba shigowa, su kashe mutane, sannan su tsere. ...

Mutum 3 sun mutu, 40 sun jikkata a hatsarin mota a Yobe

Mutum 3 sun mutu, 40 sun jikkata a hatsarin mota a Yobe

Wata mota ƙirar kanta ta afkawa mutanen da ke zaune a gefen titi a kan hanyar Gombe zuwa Potiskum a Jihar Yobe. ...

An kashe masu haƙar ma’adinai 7 a Filato

An kashe masu haƙar ma’adinai 7 a Filato

Babban mataimaki na musamman ga Gwamnan Jihar Filato, Caleb Mutfwang kan harkokin ma’adinai, Emmanuel Solomon ne ya tabbatar da kai harin ...

Dalilin da ya sa na fara karatun digirin farko a fannin shari’a a jami’a – Sarki Sanusi

Dalilin da ya sa na fara karatun digirin farko a fannin shari’a a jami’a – Sarki Sanusi

Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya ce shawarar da ya yanke ta fara karatun digirin farko a Jami’ar Northwest da ke Kano wani yunkuri ne na cika buri ...

Mambobin hukumar NAHCON sun buƙaci Tinubu ya cire shugabancin hukumar

Mambobin hukumar NAHCON sun buƙaci Tinubu ya cire shugabancin hukumar

Mambobin kwamitin gudanarwa na Hukumar Aikin Hajji ta ƙasa (NAHCON) sun rubuta takarda ga shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, suna neman ya cire shugaban ...