Headlines

Girgizar kasa: Kasashe na rige-rigen tallafa wa Turkiyya da Siriya

Girgizar kasa: Kasashe na rige-rigen tallafa wa Turkiyya da Siriya

Adadin wadanda suka mutu a girgizar kasar ya kai 1,900 ...

Zargin damfara: Shari’ar da ake yi wa dan takarar Sanatan APC a Kano ta gamu da tsaiko

Zargin damfara: Shari’ar da ake yi wa dan takarar Sanatan APC a Kano ta gamu da tsaiko

Wannan shi ne karo na shida da shari’ar take fuskantar tsaiko ...

Canjin Kudi: Jami’iyyu 13 za su kaurace wa zaben 2023

Canjin Kudi: Jami’iyyu 13 za su kaurace wa zaben 2023

13 daga cikin jam’iyyun siyasa 18 da ake da su a Najeriya sun yi barazanar kaurace wa babban zaben 2023 da ke tafe saboda canjin kudin da Gwamna ...

Kotu ta aike da Shugaban EFCC gidan yari

Kotu ta aike da Shugaban EFCC gidan yari

Kotun ta ba da umarnin a tsare shi a kurkukun Kuje na tsawon kwana 14 ...

Matashin dan kwallon Najeriya ya yanke jiki ya mutu a Spain

Matashin dan kwallon Najeriya ya yanke jiki ya mutu a Spain

Ya mutu ne yana tsaka da buga wa kungiyarsa wasa a Spain ...