Headlines

Kotun Koli ta halasta wa Ahmed Lawan takarar Sanatan Yobe ta Arewa

Bashir Machina ya gaza gabatar da hujjar baka ta zargin aikata magudi a zaben fitar da gwanin. ...

Adadin mutanen da girgizar kasa ta kashe a Turkiyya da Syria sun zarta 1300

An jiyo motsin girgizar kasar a tsibirin Cyprus da Lebanon. ...

An binne gawarwakin mutum 71 da ’yan bindiga suka kashe a Katsina

Mun samu nasarar hallaka akalla ’yan bindiga 100. ...

Ciwon Daji na kashe mutum dubu 700 duk shekara a Afirka —WHO

Akwai hasashen samun karuwar mace-macen zuwa kusan mutum miliyan daya duk shekara. ...

Girgizar kasa ta yi ajalin fiye da mutum 240 a Turkiyya da Syria

Girgizar kasar mai karfin maki 7.8 ta afka wa yankunan da ke iyakar kasashen biyu. ...