Headlines

Kuɗin man fetur ya ƙaru zuwa N1,200

Kuɗin man fetur ya ƙaru zuwa N1,200

Masu ababen hawa sun kafa dogayen layi a gidajen NNPCL da ke Kano domin shan mai ...

Matatar Dangote ta fara fitar da tataccen man fetur

Matatar Dangote ta fara fitar da tataccen man fetur

Nan ba da jimawa ba fetur ɗin kamfanin Ɗangote zai shiga kasuwa ...

Yadda za a yi jana’izar mutane 37 da sojoji suka gano gawarsu a Yobe

Yadda za a yi jana’izar mutane 37 da sojoji suka gano gawarsu a Yobe

Waɗanda gawarwakinsu suka ruɓe za a binne su ne a garin Mafa inda Boko Haram ta yi musu kisan gilla ...

Zanga-zanga ta ɓarke kan wahalar man fetur

Zanga-zanga ta ɓarke kan wahalar man fetur

Masu zanga-zanga kan wahalar man fetur na neman Tinubu ya sallami shugaban NNPCL, Mele Kyari ...

Mutane 87 Boko Haram Ta Kashe a harin Mafa —Mazauna

Mutane 87 Boko Haram Ta Kashe a harin Mafa —Mazauna

Za a yi jana’izar mutane 37 da aka gano gawarsu bayan mayaƙan sun yi awon gaba da matasan garin sun ƙona gidaje kimanin 1,000 a rana guda ...