Headlines

NNPCL ya sanya hannu kan yarjejniar gyara matatar mai ta Kaduna

NNPCL ya sanya hannu kan yarjejniar gyara matatar mai ta Kaduna

Kamfanin Mai na Kasa ((NNPCL) a rattaba hannu da kamfanin Daewoo domin gyaran Matatar Mai ta Kaduna (KRPC). ...

Kotu ta kashe auren ’yar Ganduje a kan N50,000

Kotu ta kashe auren ’yar Ganduje a kan N50,000

Kotun ta yanke igiyar auren Asiya bisa Khul’i, ta kuma umarce ta ta mayar wa tsohon mijin nata sadakinsa na N50,000 ...

An tsare malamai 6 kan tilasta wa dalibai kwaikwayon jima’i a Kenya

An tsare malamai 6 kan tilasta wa dalibai kwaikwayon jima’i a Kenya

Daya daga cikin malaman namiji ne sauran kuma mata ...

Bene mai hawa 4 ya rufta a kan mutane a Abuja

Bene mai hawa 4 ya rufta a kan mutane a Abuja

Ana ci gaba da aikin ceto bayan mutane da dama sun makale a wani bene mai hawa hudu ya rufa a kansu a Abuja. ...

An ba da belin alkalan da ake zargi kan bacewar N500m na marayu

An ba da belin alkalan da ake zargi kan bacewar N500m na marayu

Ana zargin mutane 15 da yin sama da fadi da Naira miliyan 96, da wasu mutum biyar kan zargin bacewar Naira miliyan 408. ...