Headlines

An yi garkuwa da kwamishina a Kuros Riba 

An yi garkuwa da kwamishina a Kuros Riba 

Maharan sun yi awon gaba da ita ta karfin tsiya. ...

Iran ta zargi Isra’ila da mai mata hari

Iran ta zargi Isra’ila da mai mata hari

Iran ta zargi Isra’ila da kai mata hari da jirage marasa matuka a wata masana’antar soji. ...

Harin Masallaci: ‘Dan sanda’ ne ya kashe mutum 101 da bom a Pakistan

Harin Masallaci: ‘Dan sanda’ ne ya kashe mutum 101 da bom a Pakistan

An gano dan kunar bakin waken da ya kashe mutum 101 a harin bom a masallacin hedikwatar ’yan sanda a kasar Pakistan yana sanye ne da kayan ’yan sanda. ...

Tabbas akwai ’yan APC da ke wa Atiku aiki —Fani-Kayode 

Tabbas akwai ’yan APC da ke wa Atiku aiki —Fani-Kayode 

Sai dai ya ce duk da makarkashiya da ake shirya wa Tinubu zai kai ga nasara. ...

Kwankwaso bai gana da Atiku ba, ba zai goyi bayan kowa ba —NNPP

Kwankwaso bai gana da Atiku ba, ba zai goyi bayan kowa ba —NNPP

Jam’iyyar ta ce babu wata ganawa da wakana tsakanin ’yan takarar. ...