Headlines

CBN ya boye sabbin takardun Naira —Gwamnan Jigawa

CBN ya boye sabbin takardun Naira —Gwamnan Jigawa

Gwamna Badaru ya yi zargin Babban Bankin ya kwashe sabbin Naira ya boye ...

Zargin zagon kasa: Aisha Buhari ta saki bidiyon El-Rufai

Zargin zagon kasa: Aisha Buhari ta saki bidiyon El-Rufai

Matar Buhari ta saki bidiyon Nasir El-Rufai yana zargin kusoshin gwamnatin Buhari na yi wa takarar Tinubu kafar ungulu. ...

Sojoji Sun Kama Masu Sayar Wa ISWAP Abinci Da Fetur A Borno

Sojoji Sun Kama Masu Sayar Wa ISWAP Abinci Da Fetur A Borno

An kama mutanen ne ranar Talata yayin wani samame da dakarun Najeriya da na Civilian JTF suka kai kasuwar Benishek a Karamar Hukumar Kaga cikin jihar. ...

HOTUNA: Yadda aka yi jana’izar Sarkin Dutse

HOTUNA: Yadda aka yi jana’izar Sarkin Dutse

A ranar Talata Allah Ya yi wa Sarkin rasuwa a Abuja, sakamakon rashin lafiya, yyana da shekara 79. ...

Bad Boys: Shekara 1 bayan marin Chris Rock, Will Smith zai dawo fim

Bad Boys: Shekara 1 bayan marin Chris Rock, Will Smith zai dawo fim

Shekara guda bayan sharara wa fitaccen mai gabatar da shirin barkwanci mari a bainar jama’a, jarumi Will smith zai fito a fim din Bad Boys kashi na hu ...