Headlines

Kotun Koli ta kori dan takarar gwamnan APC na Taraba

Kotun Koli ta kori dan takarar gwamnan APC na Taraba

Kotun Koli ta soke Sanata Emmanuel Bwacha a matsayin dan takarar kujerar Gwamnan Jihar Taraba a Jam’iyyar APC ...

Mata Musulmi sun nemi Majalisa ta gaggauta kafa dokar sanya hijabi a makarantu

Mata Musulmi sun nemi Majalisa ta gaggauta kafa dokar sanya hijabi a makarantu

tunda har aka yi dokar sanya takunkumin fuska saboda COVID-19, babu dalilin haramta wa wadanda addininsu ya ba su dama ...

Barazanar kisa: Kotu ta sa a cafke shugaban APC na Kano

Barazanar kisa: Kotu ta sa a cafke shugaban APC na Kano

Kotu ta sa a tsare Shugaban APC na Jihar Kano, Abdullahi Abbas, kan zargin barazanar kisa ...

Taskun da karancin sabbin takardun Naira ya jefa mazauna karkara

Taskun da karancin sabbin takardun Naira ya jefa mazauna karkara

‘Muna fama da yunwa saboda abinci ya kare alhali babu kudi a hannu’ ...

’Yan bindiga sun kashe yaro a harin ofishin ‘yan sanda da INEC a Anambra

’Yan bindiga sun kashe yaro a harin ofishin ‘yan sanda da INEC a Anambra

Sun lalata caji ofis da ofishin INEC a harin safiyar Laraba ...