Kotu ta ba da umarnin kamo waɗanda ake zargin na alaƙa da Bello Turji
Kotun ta ɗage sauraron ƙarar zuwa ranar 24 ga watan Fabrairun 2026. ...
Kotun ta ɗage sauraron ƙarar zuwa ranar 24 ga watan Fabrairun 2026. ...
Al’ummar ƙauyen sun ce wasu mutum 10 sun samu nasarar tserewa daga hannun ‘yan bindigar. ...
An zargi wani magidanci mai shekaru 40 da yin lalata da wata ’yar da yake riko mai shekaru 12 a Obunagha, karamar hukumar Yenagoa ta jihar Bayelsa. ...
Wata gobara da ta tashi ta kona azuzuwa 34 a Makarantar Kiwon Lafiyar Dabbobi da ke Karamar Hukumar Kabo a Jihar Kano. ...
Effiong da Edet sun shiga bai wa hammata iska ne, inda kowanne daga cikinsu da ke riƙe da adda, suka riƙa sara wa juna. ...