Headlines

Kotu ta tabbatar da takarar Adamu Aliero a PDP

Kotu ta tabbatar da takarar Adamu Aliero a PDP

A yanzu Sanata Adamu Aliero zai fafata da Gwamna Atiku Bagudu na jam’iyyar APC. ...

Zazzabin Lassa ya yi ajalin mutum 37 a Najeriya – NCDC

Zazzabin Lassa ya yi ajalin mutum 37 a Najeriya – NCDC

Mutum 244 aka tabbatar da sun kamu da cutar a fadin kasar nan. ...

Rikici ya barke a Kano bayan ziyarar Buhari 

Rikici ya barke a Kano bayan ziyarar Buhari 

Rikici ya barke tsakanin mutanen gari da jami’an tsaro bayan ziyarar aikin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a Kano ranar Litinin. ...

Sean Dyche ya zama sabon kocin Everton

Sean Dyche ya zama sabon kocin Everton

Lampard ya bar kungiyar a mataki na 19 a teburin Firimiyar Ingila. ...

Yadda tsirarun mutane suka fito tarbar Buhari a Kano

Yadda tsirarun mutane suka fito tarbar Buhari a Kano

Ziyararsa ta ranar Litinin ta zo da sabon salo, inda ya rika shawagi a cikin helikwafta zuwa wuraren da ya kaddamar da ayyuka. ...