Headlines

An kama masoya kan satar jariri a Kaduna

An kama masoya kan satar jariri a Kaduna

Kakakin ya ce da zarar sun kammala bincike za su tura waɗanda ake zargin zuwa kotu. ...

An kama hedimasta kan sayar da kujerun makaranta a Kano

An kama hedimasta kan sayar da kujerun makaranta a Kano

An kama hedimastan ne a yayin da yake shirin sayar da kayan makarantar ta karkashin kasa ...

Juyin mulki: Najeriya na neman ɗan ƙasar Birtaniya ruwa a jallo

Juyin mulki: Najeriya na neman ɗan ƙasar Birtaniya ruwa a jallo

Andrew Povich ne ya ɗauki nauyi tare da tsara zanga-zanga da nufin amfani da ita wajen kifar da gwamnatin Najeriya. ...

Gidan Gwamnatin Katsina ya yi gobara

Gidan Gwamnatin Katsina ya yi gobara

Gidan Gwamnatin Katsina ya yi gobara a safiyar Litinin. ...

Boko Haram ta kashe jama’a ta ƙona gidaje a Yobe

Boko Haram ta kashe jama’a ta ƙona gidaje a Yobe

Mayaƙa sama da 50 ɗauke da muggan makamai ne suka far wa ƙauyen suna kisan gilla da kone-kone suna wawushe kayayyaki ...