Headlines

Dalibi ya kashe kansa bayan an cinye shi N600,000 a cacar kwallon kafa

Dalibi ya kashe kansa bayan an cinye shi N600,000 a cacar kwallon kafa

Ajiyar kudin haya aka ba wa dalibin, amma ya buga cacar kwallon kafa da su, aka cinye shi. ...

Sace mutane 160 a coci: Taƙaddama ta ɓarke tsakanin hukuma da Ƙungiyar CAN da al’ummar Kajuru

Sace mutane 160 a coci: Taƙaddama ta ɓarke tsakanin hukuma da Ƙungiyar CAN da al’ummar Kajuru

Dakacin Kurmin Wali, Ishaku Ɗan’azumi, ya bayyana yadda ya tsira da kyar bayan ’yan bindiga sun yi garkuwa da shi; amma hukumomi sun ce an kasa kawo s ...

Sauya sheƙa zuwa APC: Tinubu ya ba wa Abba tabbaci

Sauya sheƙa zuwa APC: Tinubu ya ba wa Abba tabbaci

Gwamna Abba na Jihar Kano zai iya sanar da sauya sheƙarsa zuwa Jam’iyyar APC a kowane lokaci daga yanzu ...

Sojoji sun halaka ’yan ta’adda, sun daƙile harin jirage marasa matuƙi a Borno

Sojoji sun halaka ’yan ta’adda, sun daƙile harin jirage marasa matuƙi a Borno

An kashe ’yan ta’adda da dama yayin da wasu suka tsere da raunukan harbin bindiga ...

NAJERIYA A YAU: Tasirin Siyasar Matasa A Najeriya Tun Bayan Dawowar Jamhuriya Ta Hudu

NAJERIYA A YAU: Tasirin Siyasar Matasa A Najeriya Tun Bayan Dawowar Jamhuriya Ta Hudu

Shin ko dokar ‘Not Too Young To Run’ ta yi tasiri ga siyasar matasa a Najeriya? ...