Majalisun jihohi sun yi watsi da kudurin bai wa Kananan Hukumomi ’yancin cin gashin kai
Majalisun Dokokin Jihohin Najeriya sun yi watsi da kudurin bai wa kananan hukumomin kasar ’yancin cin gashin kai da majalisar tarayya ta mika musu don ...
Majalisun Dokokin Jihohin Najeriya sun yi watsi da kudurin bai wa kananan hukumomin kasar ’yancin cin gashin kai da majalisar tarayya ta mika musu don ...
Gwamnatin jihar ta ba da hutun ne don bai wa ma’aikatanta zarafin su je su karbi katin zabensu. ...
Alkali ya ce a wannan yanayi dole a isar da sako mai karfi ga al’umma. ...
Nadin zai tabbata ne bayan Majalisar Dattawa ta amince da hakan. ...
Shugabar Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Maguguna (NAFDAC), Farfesa Mojisola Adeyeye ta ce yawaita yin azumi ba kakkautawa na iya jawo larurar koda ...