Headlines

2027: Tsohon Ministan Buhari zai yi takarar shugaban ƙasa a ADC

2027: Tsohon Ministan Buhari zai yi takarar shugaban ƙasa a ADC

Ya taɓa neman takarar shugabancin ƙasa a 2023 a jam’iyyar APC, amma bai samu nasarar tsallake matakin fidda gwani ba. ...

’Yan sanda sun musanta rahotannin sace Kiristoci 170 a Kaduna

’Yan sanda sun musanta rahotannin sace Kiristoci 170 a Kaduna

Shugaban Karamar Hukumar Kajuru, Dauda Madaki, ya ce jita-jita ce aka yaɗa amma ba wani abu ba ne face ƙanzon kurege. ...

Tinubu ya karrama abokinsa Gilbert Chagoury da lambar girmamawa

Tinubu ya karrama abokinsa Gilbert Chagoury da lambar girmamawa

Rahotanni sun nuna cewa ɗan shugaban ƙasa, Seyi Tinubu, na da alaƙar kasuwanci da iyalan Chagoury. ...

Ko Fir’auna bai yi zaluncin kashe uwa da ’ya’yanta gaba ɗaya ba — Sheikh Daurawa

Ko Fir’auna bai yi zaluncin kashe uwa da ’ya’yanta gaba ɗaya ba — Sheikh Daurawa

Yadda ake ta’addanci a wannan lokaci lamari ne da ya kamata ya ɗaga hankalin duk wani mai imani. ...

Babban limamin Ilorin ya rasu

Babban limamin Ilorin ya rasu

Marigayin ya kasance Babban Limami na 12 a masarautar Ilorin, muƙamin da ya riƙe tsawon fiye da shekaru 40, tun bayan naɗa shi a shekarar 1983. ...