Headlines

’Yan bindiga sun sace mutum 170 a wani harin majami’u a Kaduna

’Yan bindiga sun sace mutum 170 a wani harin majami’u a Kaduna

Fasto Hayab ya ƙara da cewa duk da tsananin damuwar da lamarin ya haifar, Kiristocin yankin ba za su yi kasa a gwiwa ba. ...

DSS ta kama Malami bayan an sako shi daga gidan yari

DSS ta kama Malami bayan an sako shi daga gidan yari

Gabanin bayar da belin Malami a kan Naira miliyan 500, Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Abuja ta tsare tsohon ministan tare da matarsa da dansa a ...

Abba da Tinubu suna ganawar sirri a Fadar Shugaban Kasa

Abba da Tinubu suna ganawar sirri a Fadar Shugaban Kasa

Aminiya ta ruwaito cewa shugabannin suna ganawa ne a yammacin ranar Litinin a yayin da ake dakgon sauya shekar Gwamna A ...

Matashin da ya kashe uwa da ’ya’yanta ba shi da amfani a cikin al’umma — Mahaifinsa

Matashin da ya kashe uwa da ’ya’yanta ba shi da amfani a cikin al’umma — Mahaifinsa

Ba na son a ɓata lokaci da shari’a. Ya kamata Umar da ire-irensa a kawar da su gaba ɗaya. ...

Manyan rikici 5 na iyayen gidan siyasa da yaransu a Jamhuriya ta Hudu

Manyan rikici 5 na iyayen gidan siyasa da yaransu a Jamhuriya ta Hudu

Sau da dama, irin waɗannan rikice-rikice kan rikiɗe zuwa zazzafan faɗa da tashin hankali, lamarin da ke dagula harkokin mulki da tafiyar da gwamnati. ...