Headlines

Yadda gidan talabijin a Turkiyya ya kwashe ma’aikatan BBC Hausa guda 9

Wasu daga cikin ma’aikatan sun shafe sama da shekara 10 suna aiki da BBC. ...

Kotu ta yi sammacin Emefiele kan badakalar Dala miliyan 53

Ran Laraba Babbar Kotun ke neman Emefiele ya bayyana a gabanta. ...

Jiragen yaki sun hallaka daruruwan ’yan bindiga a Sakkwato

An yi wa maharan ruwan bama-bamai yayin da suke kan hanyarsu bayan kai farmaki wasu yankuna. ...

Kotu ta yanke wa mai facin mota hukuncin rataya saboda yin fashin N57,000

Matar da aka yi wa fashin ce ta gane mutumin ...

NAFDAC ta haramta amfani da wasu magungunan tari da ke kasuwa

NAFDAC ta ce an gano magungunan gurbatattu ne. ...